POLITIES AN POLITICANS IN NAJA!!!
Hoto Na Musamman: Shugaba Jonathan ne ke saurarin shawarwari daga wurin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a yayin da suka hadu a wurin jana'izar tsohon gwamnan jihar Lagos, Sir Micheal Otedola a jihar Lagos a jiya.
0 comments:
Post a Comment